HANYAR ALHERI TV

assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu ni sunana adamu rabiu soja sulemane bassare ni dan asalin qasar niger ne amma ina zaune aqasar libiya ahalin yanzu wannan itace tacharmu ta youtube channel mai suna hanyar alheri tv ita wannan tachar mun bude tane domin tariqa kawo muku bayanai akan abubuwanda suka chafi addini kamar wa azoji da karatoci da tarihin magabata da tarbiya da zamantakewa da kuma abubuwanda suka chafi rayuwa ta yau da kullum kamar chawarwari da tattaunawa da en uwa masu bibiyarmu akan hanyoyin sada zumunta na zamani muna godiya ga masu bibiyarmu ta hanyoyin sadarwa na zamani kamar Facebook da messenger da instagram da tik tok da groupe ta watsap da tacharmu ta youtube channel kucigaba da bibiyarmu acikin wa annan hanyoyin na sadarwa na zamani da mukayi muku bayaninsu zamu riqa kawo muku karatoci daban daban incha allahu muna miqa saqon godiyarmu ga dukkannin masu bibiyarmu awa annan hanyoyin na sada zumunta na zamani hanyar alheri tv tana maraba daku muna godiya


HANYAR ALHERI TV

مرحبًا بك في منتدى قناتي الجديد على YouTube! يمكنك الآن نشر المحتوى على قناتي أيضًا. يُرجى إخباري أولاً في منشور عن المحتوى الذي يهمّك مشاهدته لاحقًا على قناتي.
يمكنك زيارة "المنتدى" هنا: youtube.com/@hanyaralheritv8734/community

3 months ago | [YT] | 0