Wannan Channel din anyi shine saboda a rinka sanardaku sabin hanyoyin samun kudi online da sauran technology na Zamani


Bayero Sarawa

*Affiliate Marketing*

Zaku rinka jin labarin Ana Samun Kudi online ta Hanyar yin amfani da waya hakane ba karya bane

Affiliate marketing yana daya daga cikin manya manyan Kasuwanci a Yanar Gizo yanxu haka shine muhimmiyar Hanyar samun Kudi online zaku rinka jin Ana ta maganar affiliate marketing

*Minene Affiliate Marketing*

Affiliate marketing Kasuwancin Online Wanda zakayi Amfani Da Wayarka Kasamu manyan kudade ta Hanyar tallata kayan company ko wani Dan Kasuwa ta yanda idan Ka sayar da kayan Kana da kamasho(commission)

*Misali*
Idan kayan dubu dari ne 100k idan Ka sayar da kayan zaka samu 40-50% zaka dubu hamsin ko dubu 40

*ABINDA AKE BUKATA*

Akwai abubuwan da dole ana bukata kafin fara wannan Kasuwanci na affiliate marketing

*Kasuwannin Affiliate*

1 expertnair
2 sell rocket
3 digistem
4 valpulse
5 seler
6 stakecut
Wannan Sune kadan daga cikin Kasuwannin Affiliate marketing

Idan kana da Raayin Fara Kasuwanci Online Ka tun tu6i wannan link din a WhatsApp

wa.link/edm4ci

2 years ago | [YT] | 0