Welcome to Osmane!
We are a premium, well-researched Hausa documentary channel. Here you’ll find high-quality documentaries with deep research, all explained in Hausa.

Barka da zuwa Osmane! A wannan YouTube channel zamu rika kawo muku manyan labarai wanda aka yi bincike mai zurfi cikin harshen Hausa. Kada ku manta ku yi subscribe!

For inquiries:
Email: MailBigOsmane@gmail.com


Osmane

🔥🔥

4 days ago | [YT] | 0

Osmane

🔥🔥

3 weeks ago | [YT] | 4

Osmane

Ku shirya! Akwai Sabon video tafe cikin wannan satin 😀🎬

4 weeks ago | [YT] | 56

Osmane

🔥

1 month ago | [YT] | 5

Osmane

🔥🔥🎬

5 months ago | [YT] | 6

Osmane

🔥🎬

7 months ago | [YT] | 11

Osmane

Thank you for 3k+ subscribers! Ina Godiya ❤️ ga duk wanda ke supporting wannan channel. Ina farin cikin sanar da ku cewa akwai zafafan videos dake tafe — ɗaya daga cikinsu zai zo muku next week, inshaAllah. Ina ta aiki ba dare ba rana domin kawo muku zafafan Hausa Documentaries kan lokaci.
– Osmane

8 months ago | [YT] | 31

Osmane

Thank y’all 🙌
Gaskiya nayi matuƙar farin ciki ganin yadda kuka karɓi bidiyo na farko. Wannan ya nuna cewa tabbas zaku ji daɗin manyan labaran da ke kan hanya.
Bidiyo na biyu yana kusan 90% kammaluwa, kuma zan sako shi cikin wannan satin. Tabbas nasan wannan labarin dole zaku so shi! ❤️
— Osmane

9 months ago | [YT] | 30