Madubi TV is one of the leading Hausa-language YouTube channels dedicated to delivering accurate, timely, and in-depth news and current affairs. Madubi TV is a trusted source for breaking news and insightful analysis on issues shaping Nigeria, and beyond.

Our mission is to inform, educate, and engage viewers with high-quality content that reflects the values and aspirations of the Hausa-speaking community. Whether it's politics, social issues, entertainment, or cultural stories, Madubi TV ensures you stay informed with integrity and professionalism.

Subscribe to Madubi TV to stay connected to the stories that matter most.

We can be reached: WhatsApp 08059423148
Email: muawiyashuaibu1992@gmail.com


Madubi TV

Eid Mubarak to all my subscribers

3 months ago | [YT] | 236

Madubi TV

Northern Youths Vow to Fight for Justice After Southern Killings

Watch the video video here: https://youtu.be/GU_DtgmcBi4?si=D_wLB...

4 months ago | [YT] | 66

Madubi TV

Hi everyone, welcome to my new YouTube Community. Now you can post on my channel too. To get started, tell me in a post what you'd like to see next on my channel.
Visit my Community: youtube.com/@muawiyashuaibu/community

4 months ago | [YT] | 10

Madubi TV

Please Subscribe to my brother channel for up-to-date foreign news

https://youtu.be/DCBnSb9LdR0?si=xvpw8...

4 months ago | [YT] | 22

Madubi TV

Ghana’s ‘Noah’ Explains Why His End-of-World Prophecy Failed

Watch the video here 👇 👇

https://youtu.be/QFZMkje25qQ

6 months ago | [YT] | 35

Madubi TV

Najeriya ta ce jirgin ta ya yi saukar gaggawa ne a Burkina Faso

Mahukunta a Najeriya sun ce jirgin NAF C-130 da ya yi saukar gaggawa a Burkina Faso yayin da ya ke kan hanyarsa ta zuwa ƙasar Portugal.

Sanarwar da rundunar Sojin saman Najeriya ta fitar ta ce ma’aikatan jirgin sun taso ne daga Legas amma sun lura da wata matsala wanda hakan ya sa aka yi taka-tsan-tsan da sauka a Bobo-Dioulasso na Burkina Faso, filin jirgin sama mafi kusa, lamarin da ya yi daidai ƙa'idojin tsaro da ka'idojin zirga-zirgar jiragen sama na ƙasa da ƙasa.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, "Ma'aikatan rundunar saman Najeriya suna cikin ƙoshin lafiya kuma sun samu kyakkyawar kulawa daga hukumomin da suka karɓi baƙuncinsu, ana ci gaba da shirye-shiryen ci gaba da tafiyar da aikin da suka sanya a gaba.''

Rundunar sojojin saman Najeriya ta yaba da tallafin da aka samu a wannan lokaci tare da tabbatar wa da jama'a cewa za ta ci gaba da jajircewa wajen bin ƙa'idojin aiki da ƙa'idojin tsaro, tare da tabbatar da kare lafiyar ma'aikatanta yayin da take kiyaye dokikoin da kundin tsarin mulki ya tanada."

Sai dai da alama labarin Najeriya na yadda lamarin ya auku ya ci karo da matsayin gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso da kuma ƙungiyar ƙawancen ƙasashen Sahel, waɗanda suka ce jirgin ya shiga sararin samaniyar Burkina Faso ne ba tare da izini ba kuma aka tilasta masa sauka.

Kungiyar ƙasashen Sahel (AES) ta yi alla-wadai da lamarin a matsayin "ketare sararin samaniyarta da kuma keta ƴancin kasashe mambobinta," tare da bayyana saukar jirgin a matsayin "aikin rashin abokantaka da aka yi ba tare da mutunta dokokin ƙasa da ƙasa da ƙa'idojin sufurin jiragen sama ba."

Lamarin dai ya zo ne a daidai lokacin da ake samun ƙaruwar rashin aminta da kuma sauya ƙawance a faɗin yammacin Afirka.

Ƙasashen Burkina Faso da Mali da Nijar ne suka kafa Ƙungiyar AES, lamarin da ya sa suka fice daga Ƙungiyar ECOWAS a farkon wannan shekarar.

Source: BBC Hausa

6 months ago | [YT] | 69

Madubi TV

Yanzu-Yanzu: Tinubu ya naɗa Janar Christopher Musa a matsayin sabon ministan tsaro

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Janar Christopher Gwabin Musa a matsayin sabon Ministan Tsaro.

A wata wasika da ya aikawa Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, Shugaba Tinubu ya bayyana sunan Janar Musa a matsayin wanda zai maye gurbin Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, wanda ya yi murabus a ranar Litinin.

Janar Musa, wanda zai cika shekara 58 a ranar 25 ga Disamba, babban jami’in soja ne mai gagarumar kwarewa, wanda ya yi aiki a matsayin Babban Hafsan Tsaro daga 2023 zuwa Oktoba 2025. Ya lashe lambar yabo ta Colin Powell Award for Soldiering a 2012.

An haife shi a Sokoto a 1967, inda ya yi makarantar firamare da sakandare kafin ya halarci College of Advanced Studies da ke Zariya. Ya kammala a 1986 sannan ya shiga Nigerian Defence Academy a shekarar nan take, inda ya samu digirin Bachelor of Science a 1991.

6 months ago | [YT] | 140

Madubi TV

BABBAR MAGANA: Shugaban Hukumar Alhazzai ya shiga hannun EFCC kan zargin almundahana da manyan kudaden har naira biliyan 50

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC) ta kaddamar da bincike kan Farfesa Saleh Abdullahi Usman, Shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON), bisa zargin karkatar da kudi da suka shafi shirye-shiryen aikin Hajji na shekarar 2025.

Majiyoyi sun tabbatar da cewa Farfesa Usman ya kai kansa shelkwatar EFCC a safiyar yau Laraba, domin amsa gayyatar hukumar.

An bayar da belinsa na wucin gadi bayan amsa tambayoyi, sai dai an bukace shi da ya ci gaba da zuwa a ofishin hukumar kullum yayin da ake ci gaba da bincike.

Binciken ya samo asali ne daga zarge-zargen cin hanci da rashawa a cikin hukumar, ciki har da zargin karkatar da kudi da kuma amfani da sama da Naira biliyan 50 ba bisa ka’ida ba.

Daga cikin zarge-zargen akwai amfani da Naira biliyan 25 wajen tantunan Masha’ir ba tare da izini ba, Naira biliyan 7.9 wajen gidajen wucin gadi, da kuma Naira biliyan 1.6 na kudin tafiye-tafiye na matan wasu jami’an hukumar.

Tun farko, EFCC ta tsare kwamishinan NAHCON mai kula da manufofi, ma’aikata da kudi, Alhaji Aliu Abdulrazak, da Daraktan Kudi da Lissafi, Aminu Y. Muhammad, saboda rawar da ake zargin sun taka a wannan badakala.

Duk da cewa ba a gurfanar da Farfesa Usman gaban kotu ba tukuna, majiyoyi daga fadar shugaban kasa sun tabbatar da cewa an soke izinin tsaronsa na shiga Fadar Shugaban Kasa har sai an kammala bincike — alamar cewa gwamnati na daukar lamarin da matukar muhimmanci.

A baya-bayan nan, yayin bayyanarsa gaban Majalisar Wakilai, Shugaban NAHCON ya amince cewa akwai “mu’amaloli marasa tsafta” a cikin hukumar, amma ya sha alwashin ba da goyon baya ga duk wani kokari da zai tabbatar da gaskiya da bayyananniyar shugabanci.

Me za ku ce?

✍️ ✍️ Madubi TV Editor

8 months ago | [YT] | 31

Madubi TV

Please subscribe to our new YouTube channel, Muslim Trend TV, and stay connected for inspiring Islamic content.

https://youtu.be/jItc8eSdMTs?si=Cc-rO...

8 months ago | [YT] | 16

Madubi TV

Alhamdulillah! Madubi TV has officially received the YouTube Silver Play Button 🎉

This award is not just for us, but for every single one of you who believed in Madubi TV, watched our videos, subscribed, liked, commented, and shared our content. Without your support, this milestone of 100,000 subscribers would have been impossible.

From Bauchi to the world, we are humbled and grateful for this journey. This Silver Play Button is a reminder that with hard work, consistency, and the help of Allah, dreams do come true.

To all our loyal fans: this is your victory as much as it is ours.
To future supporters: the journey has just begun. Bigger goals ahead, In sha Allah. 🚀

Watch our celebration here: https://youtu.be/speD3Kv5JB4

Thank you, and may Allah bless you all abundantly.

#MadubiTV #100kSubscribers #SilverPlayButton

10 months ago | [YT] | 121