Sharhin Siyasa TV

Sharhin Siyasa TV Channel ne da ke kawo muku sharhi da labaran siyasa na gida Nigeria da na ketare.
WhatsApp 08066048290.


Sharhin Siyasa TV

Muna maraba da masu bibiyar tashar Sharhin Siyasa TV, da fatan kuna jin dadin shirye-shiryen mu. In kuna da gyara da kuke so muyi game da shirye-shiryen da mu ke kawo muku za ku iya bayyana hakan a comment section.

6 months ago (edited) | [YT] | 0

Sharhin Siyasa TV

In Abba Kabir-Yusuf ya sauya sheka zuwa APC wa zai kasance Sarki daya a Kano?

6 months ago | [YT] | 0