Mara ba da zuwa ATTANZIL ONLINE TV a wannan Tasha Mai Albarka Muna yada ilimin addinin Musulunci, gyaran tarbiyya, da warware matsalolin aure da zamantakewa cikin harshen Hausa. Tare da fitattun malamai kamar Prof. Umar Sani Fagge, muna bayyana abubuwan da ke faruwa a duniya bisa mahangar Musulunci.
ATTANZIL ONLINE TV
A cikin malamai Tafsirin wana malami kafi so ?
4 months ago | [YT] | 8
View 1 reply
ATTANZIL ONLINE TV
Inshallah yau 3/08/2025 zamu dawo makarantar TAFSEER Wanda babban malaminmu DR.NASIDI ABUBAKAR GORON DUTSE yake gabatarwa a duk watan RAMADAN
Zamu faro daga farkon Suratul baqara Wanda aka gabatar tun shekarar {2014}.
10 months ago | [YT] | 39
View 6 replies
ATTANZIL ONLINE TV
" RUFE TAFSIRI " INSHALLAHU YAU MALLAM SHEIK DR.NASIDI ABUBAKAR GORON DUTSE ,SANNAN MUNA SANAR DA 'YAN UWA ZAMU CIGABA DA KAWO TAFSIR TUN DA DAGA FARKON ZUWA NA BANA.
1 year ago | [YT] | 9
View 4 replies
ATTANZIL ONLINE TV
Karatun Wana malami kukafi so mukawo muku ?
1 year ago | [YT] | 5
View 4 replies
ATTANZIL ONLINE TV
Insha Allah yau zamu ci gaba da kawo muku karatun sabon littafin da malaminmu SHEIK ZAHRADDEEN MUSTAPHA SOKOTO HAFIHULLAH ya fara Jiya litinin da ci gaban karatun Maqamatul haririπππππππππππππππ
1 year ago (edited) | [YT] | 6
View 0 replies
ATTANZIL ONLINE TV
Prof.umar sani fagge yace: Mu guji sayen kayan Abinci domin boyewa har sai yayi Tsada sannan mu futo dashi mu sayar.
https://youtu.be/MyAO4hctGFE
1 year ago (edited) | [YT] | 13
View 0 replies